CAC Praise and Worship – Share Hawaye || Download MP3

We present this wonderful Hausa track Share Hawaye from the Lion of Judah Album by one of the best Choirs in Kaduna State Nigeria.

Below are some of the notable lyrics:

 
Allah za ye share Hawayen mu
Ka da mu damu.
 
Yan uwan mu da an kakashe
Yan uwan mu da an Kone su
Allah Shine Mai Sakaya
Allah Shi za ya share Hawayen mu
Kada mu damu
Kada mu Yi kuka
Mu share Hawaye
What goes arround, comes around
Ranan karsue akwai sakamoko
Krista mu share Hawaye
 
Allah za ye Share
Hawayen mu
Kada mu damu
 
Ya ubangiji Iyayen giji
Gamu Nan mun zo gaban gareka 
Ka share Mana Hawaye.
 
Ya Allah Mai jinkai
Ka share Hawaye
Ya Ubangiji Allah
Ka ji kukan mu
Kai ne Madogaran mu
A ko yaushe
 Ya malkatulahi.
Ka share hawaye

DOWNLOAD MP3: SHARE HAWAYE

CAC PRAISE AND WORSHIP – THE LION OF JUDAH ALBUM || Download Album

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here